Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-16 08:26:28    
Halin wasannin Olympic yana cikin zuciyar Akhwari har abada

cri

Yanzu Akhwari ya riga ya yi ritaya, amma kowace rana ya yi gudu mai tsawon kilomita 8 ko 10. Yanzu dai, ya je birnin Dares Salam daga garinsa domin yin maraba ga wutar yola ta gasar wasannin Olympic ta Beijing, ya ce:  "Na shirya, kuma na ji dadi saboda jama'ar kasar Sin su nuna mana biyayya sosai." Akhwari ya kara da cewa, kirarin aikin mika wutar yolar wato "kunna soyayya, kuma mika mafarki" ya dace da tunaninsa sosai, ya ce, yanzu yana da shekaru 70 da haihuwa,yana fatan zai taimakawa matasa da yara wadanda ke son gudun dogon zango da ilmi da sakamako da kuma fasaharsa, halin wasannin Olympic yana cikin zuciyarsa har abada. (Jamila Zhou)


1 2 3