Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-16 08:26:28    
Halin wasannin Olympic yana cikin zuciyar Akhwari har abada

cri

Ran 13 ga wata, aka mika wutar yola ta gasar wasannin Olympic ta birnin Beijing a Dares Salam, babban birnin kasar Tanzaniya, John Steven Akhwari wanda shi jarumi ne a tarihin wasannin Olympic ya zama daya daya cikin masu mika wutar yola. Labari kan wannan 'dan wasan gudun dogon zango wato Marathon ya jawo tasiri ga 'yan wasa da sauran mutane. Kwanakin baya ba da dadewa ba, wakilinmu ya yi masa ziyarar musamman domin jin ta bakinsa.

A watan Janairu na bana, Akhwari ya taba zuwa kasar Sin domin aikin daukan murya da video kan wakar. A cikin wakar, an rubuta kamar haka: "Ba zan bari ba, wurin gama gasa zabena ne na karshe."


1 2 3