Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-11 16:51:07    
Kimiyya da fasaha na zamani sun taimaka wajen ginawa da gudanar da harkokin filaye da dakunan wasannin Olympics na Beijing

cri
 

Domin bada tabbaci ga gudanar da gasar wasannin Olympics ta Beijing lami-lafiya, an kaddamar da " tsarin tantance fuskar mutum", wanda ka iya bambanta fuskar 'yan kallo cikin dakika o.o1 kawai lokacin da suke ratsa ta kofar binciken tsaro. Wani mamban kwamitin kwararru a fannin tsaro na gasar wasannin Olympics na Beijing Mr. Ma Xin ya bayyana cewa: ' Za a shigar da dukkan bayanan masu balaguro da suka zo nan Beijing domin yin yawon shakatawa cikin wannan bankin bayanai kafin a gudanar da gasar wasannin Olympics ta Beijing a shekarar 2008'.

Mr. Michael Bastian, mai koyar da 'yan wasan kwallon softball na kasar Sin daga kasar Amurka ya yi imanin cewa, kimiyya da fasaha na zamani za su taka muhimmiyar rawa wajen gun gasar wasannin Olympics ta Beijing. ( Sani Wang)


1 2 3