Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-10 15:24:25    
Ko a samu sakamako mai kyau a gun taron koli na farko tsakanin kasar Indiya da Afirka?

cri

Haka kuma ko da yake taron ya zartas da 'sanarwar Delhi' da kuma 'yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Indiya da Afirka', amma kamar yadda shugaba Joseph Kabila na kasar Congo Kinshasa ya ce, a cikin tarihi, hadin gwiwa tsakanin Afirka da sauran kasashe alkawari ne da aka yi a baka ko a rubuce kawai, tabbataccem shiri shi ne abin da Afirka ke bukata sosai yanzu. Sabo da haka domin tabbatar da aiwatar da 'yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Indiya da Afirka', bangarorin biyu sun tsai da kudurin tsara shirin aiki a cikin shekara guda.

Ban da wannan kuma, a cikin 'sanarwar Delhi', bangarorin Indiya da Afirka ba su samu ra'ayi daya kan batun fadada kwamitin sulhu na MDD da dai sauran muhimman al'amuran duniya ba, wannan ya shaida cewa, hadin gwiwa tsakanin Indiya da Afirka a fannin siyasa zai fuskanci kalubale sosai.(Kande Gao)


1 2 3