Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-28 12:39:32    
An gudanar da gasar fid da gwani ta wasan iyo na wasannin Olympics na Beijing tare da nasara a cibiyar wasan iyo da ake kira ' Water Cubes'

cri

Da yake ba za a canza ajandar gasannin Olympics ba, shi ya sa a yanzu haka dai 'yan wasa masu tarin yawa wadanda ake sa ran za su samu lambobin yabo suka soma sauye salon samun horo da suke bi.

A duk tsawon lokacin da ake gudanar da gasar wasannin iyo a wannan gami, akasarin 'yan wasa sun tofa albarkacinsu cewa, ginin wasan iyo mai siffar tafkin wanka ko " Water Cubes" ya samar musu da kyakkayawan sharadi wajen shiga gasanni. Babu tantama, 'yan wasan iyo na kasashe daban-daban na duniya za su samu sakamako mai tsoka a gun gasar wasannin Olympics ta Beijing.(Sani Wang)


1 2 3