Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-26 14:37:58    
Wasu labaru game da wasannin motsa jiki(20/03-26/03)

cri

Ran 24 ga wata, an kunna wutar yola ta gasar wasannin Olympic ta Beijing ta shekarar 2008 a birnin Olympia na kasar Girka, ta haka an kaddamar da harkar mika wutar yola ta gasar wasannin Olympic ta Beijing.

Ran 24 ga wata da safe misalin karfe 11 da minti 40 bisa agogon wurin, an yi bikin kunnan wutar yolar a gaban wurin tarihi na gidan ibada na Heraion a Olympia. An kunna wutar yola ne ta hanyar gargajiya wato daga hasken rana.


1 2 3