Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-25 16:41:40    
Birnin Dalian, birni ne na soyayya

cri

Birnin Dalian, birni ne na soyayya, shi ne kuma daya daga cikin biranen kasar Sin mafi kyau a fannin yawon shakatawa a rukuni na farko. Yana da kyan karkara, wanda ya kan burge mutane. Haka kuma, mutane suna iya fahimatar al'adu na zamani a wannan birni.

Dalian yana dab da manyan tsaunuka, yana kuma bakin teku. A shekarun baya, ya yi suna ne saboda raya kanta. Tun daga shekarar 1992 har zuwa yanzu, fadin karin filayen ciyayi a Dalian ya kai misalin murabba'in mita miliyan 13, ta haka, matsakaicin fadin filayen ciyayi da ko wane mutum yake mallaka ya kai misalin murabba'in mita 8.5. Fadin wuraren da aka dasa ciyayi da itatuwa a Dalian ya wuce rubu'in fadin dukan Dalian.


1 2 3