Jama'a masu karatu, abin da zai burge ku shi ne, duk wadanda suka sami lambar yabo ta musamman cikin wannan gasa za su iya samun damar kawo ziyarar gani da ido a nan Beijing a watan Yuni na shekara mai zuwa da kuma shiga sauran bukukuwa masu kayatarwa da abin ya shafa. Da zuciya daya ne muke fatan za ku sami maki mai gamsarwa a cikin wannan gasa.(Sani) 1 2 3
|