Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-15 16:25:24    
Gasar Kacici-Kacici ta Wasannin Olympics

cri
 

Muna so mu gaya muku cewa, a karshen kowane bayanin musamman, akwai tambayoyi guda biyu game da wannan gagarumar gasa. Kuma mun zabi tambayoyi guda shida daga cikin tambayoyi guda takwas, wadanda muke so ku bada amsa a kai cikin daidaici. Wadannan tambayoyi su ne :

1. Yaushe ne za a bude gasar wasannin Olympics ta Beijing ?

2. Yaushe ne za a rufe gasar wasannin Olympics ta Beijing ?

3. Mene ne babban taken gasar wasannin Olympics ta Beijing ?

4. Filaye da dakuna nawa ne za a yi amfani da su domin gasar wasannin Olympics ta Beijing?

5. Mene ne sunan filin wasannin motsa jiki na kasar Sin, inda za a gudanar da bikin bude gasar wasannin Olympics ta Beijing da kuma rufe ta ?

6. Wace irin gasa ce yankin Hongkong zai dauki bakuncinta domin gasar wasannin Olympics ta Beijing ?


1 2 3