Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-12-11 22:03:47    
Ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bude kofarta ga al'umma domin wasan Olympic

cri

Ran 25 ga watan Nuwamba, ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bude kofarta ga al'ummar kasar a karo na 2 a shekarar da muke ciki. Wakilai kimanin 120 da suka fito daga larduna da birane da jihohi masu cin gashin kansu guda 18 na duk kasar Sin sun kawo wa ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ziyara a wannan rana.

Yau abin da ya fi jawo hankulan mutane a wannan rana shi ne wannan gasar sada zumunta a tsakanin ministan harkokin waje na kasar Sin Mr. Yang Jiechi da kuma madam Deng Yaping, zakarar wasan kwallon tennis a cikin gasar wasannin Olympic. Sun yi karawa mai tsanani a tsakaninsu. Dukkan wakilai sun ji mamaki domin ministan harkokin waje na kasar Sin ya gwanance wajen wasan kwallon tennis.

Don me an yi irin wannan gasa a ranar da ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bude kofarta ga al'umma? Ashe, babban taken wannan rana shi ne huldar da ke tsakanin harkokin waje na kasar Sin da gasar wasannin Olympic ta Beijing.


1 2 3