Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-31 16:04:27    
Motsa jiki da shan abinsha da ke kunshe da sinadarin caffein za su iya shawo kan sankarar fata

cri

A cikin shirinmu na yau, da farko za mu yi muku wani bayani kan cewa, motsa jiki da shan abinsha da ke kunshe da sinadarin caffein za su iya shawo kan sankarar fata, daga baya kuma za mu karanta muku wani bayani kan wani likita na yankin Taiwan da ya yi aikin likitanci a birnin Fuzhou na kasar Sin.

Bisa sakamakon wani bincike da kasar Amurka ta bayar, an ce, shan abinsha da ke kunshe da sinadarin caffein kamar yadda ya kamata, da kuma motsa jiki za su iya yin rigakafi kan illar da hasken rana ke yi wa fatar dan Adam, ta yadda za a iya rage yiyuwar kamuwa da sankarar fata.


1 2 3