Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-30 15:35:50    
Shiyyar Enshi ta kasar Sin tana yada fasahar yin amfani da iskar gas

cri
 

Chen Yanqun, wata 'yar kauye ta bayyana cewa, a da, ta kan kashe awa guda wajen dafa abinci, amma yanzu rabin awa ya ishe ta. Kuma ta kara da cewa,

"iskar gas din da kashin dabbobi 3 ko 4 yake samarwa yana iya biyan bukatun gidanmu wajen makamashi. A da, ba kawai kona itatuwa yana bukatar karfi sosai ba, har ma yana gurbata muhalli sosai. An sassauta wahalolin da 'yan kauye mata suka sha sakamakon yin amfani da iskar gas."

Ba kawai yin amfani da iskar gas ya kyautata zaman rayuwar mazaunan wurin da kuma kiyaye muhalli ba, har ma ya kare bishiyoyi sosai. Zou Anping, wani ma'aikacin gwamnatin kauyen Baiyangping na shiyyar Enshi ya bayyana cewa,

"yanzu muna da wuraren samar da iskar gas 980, kuma yin amfani da ko wanensu yana iya rage kona bishiyoyin da fadinsu ya kai kadada 0.3, sabo da haka fadin bishiyoyin da muka rage konawa ya kai kusan kadada 330."


1 2 3