Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-17 14:58:34    
Kasar Sin tana raya aikin horar da karnuka 'yan ja gora domin ba da hidima ga makafi

cri

Game da zabar ire-iren karnuka 'yan ja gora, Dr. Wang ya bayyana cewa, "mu kan zabi karnuka irin na Labrador Retrievers da Golden Retrievers, dalilin da ya sa haka shi ne sabo da su karnuka 'yan ja gora ne da suka samu amincewa daga duk duniya. Tsayinsu da kuma nauyinsu sun dace da bukatun da aka yi wa kare dan ja gora, kuma saurin takinsu ya yi daidai da na mutane, ban da wannan kuma sun kware wajen yanke shawara."

Akwai ma'aikata 23 wajen horar da karnuka 'yan ja gora a cikin wannan sansani na Dalian, yawancinsu matasa ne da suka gama karatunsu daga sashen ilmin dabbobi na jami'o'i, dukkansu suna nuna kauna sosai ga dabbobi da kuma wannan aiki. A sansanin, wakilinmu ya gamu da Jiang Dan, wani mai horaswa, kuma ta gaya mana cewa, a hakika dai aikin horar da kare dan ja gora ba abin sauki ba ne. Kullum ta kan sha aiki sosai. Amma ta kara da cewa,

1 2 3