Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-17 14:52:52    
Mutanen da su kan ci kayayyakin kwalama da yawa sun fi sauki samun kiba fiye da kima

cri

Kuma rahoton ya ce, manazarta na cibiyar sun zabi maza dubu 300 da mata dubu 200 domin gudanar wa bincike gare su kan dangantakar da ke tsakanin jimlar BMI da sankarar hanji.

Binciken da manazarta suka yi daga shekara ta 1995 zuwa shekara ta 2000 ya bayyana cewa, game da maza da jimlarsu ta BMI ta kai 25 zuwa 27.5, yiyuwar kamuwa da sankarar hanji ya karu da kashi 22 cikin dari bisa mazan da suke da jiki sosai, haka kuma game da maza da jimlarsu ta BMI ta kai 27.5 zuwa 30, da 30 zuwa 35, da 35 zuwa 40, da kuma fiye da 40, yiyuwar kamuwa da sankarar ya karu da kashi 44 da kashi 53 da kashi 57 da kuma kashi 71 cikin dari bi da bi.

Sakamakon bincken kuma ya bayyana cewa, game da matan da suke da kiba fiye da kima, hadarin kamuwa da sankarar hanji shi ma zai samu karuwa idan an kwatanta su da matan da suke da jiki sosai.(Kande)


1 2 3