Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-17 14:52:52    
Mutanen da su kan ci kayayyakin kwalama da yawa sun fi sauki samun kiba fiye da kima

cri

A cikin shirinmu na yau, da farko za mu yi muku wani bayani kan cewa, mutanen da su kan ci kayayyakin kwalama da yawa sun fi sauki samun kiba fiye da kima, daga baya kuma za mu karanta muku wani bayani kan cewa, an kaddamar da shirin bunkasa muhimman kimiyya da fasahohi a kasar Sin.

Wani sabon bincike da kasar Amurka ta gudanar ya tabbatar da cewa, mutanen da su kan ci kayayyakin kwalama masu yawa sun fi saukin mun kiba fiye da kima, ta yadda za a iya kara hadarin kamuwa da cutar sukari.


1 2 3