Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-16 12:23:27    
Kasar Sin na goyon bayan karfafa karfin Afirka ta fuskar ciniki ta hanyar ba da tallafi

cri

Tun daga shekaru 1995 har zuwa yanzu, kasar Sin ta riga ta bai kasashe 53 na Afirka tallafi iri daban daban. Sa'an nan kuma, ta ba da taimako kan shirye-shirye 137 na aikin gona da wasu 133 na muhimman ayyuka, ta aika da ma'aikatan likitanci dubu 16 zuwa kasashe 43 na Afirka. Ban da wannan kuma, ta horar da ma'aikata dubu 15 masu fasaha iri daban daban na kasashen Afirka. Bugu da kari kuma, kasar Sin ta shigar da dimbin kayayyaki daga kasashen Afirka marasa ci gaba da yawa, ta kuma yafe wa kayayyakin wasu daga cikinsu harajin kwastan domin bunkasa tattalin arzikinsu ta hanyar sayar da kayayayyaki zuwa ketare.

Wannan jami'in kasar Sin ya ci gaba da cewa, saboda kasar Sin ta yi ta kyautata karfinta, za ta habaka girman taimakon da take bai wa kasashen waje sannu a hankali, za ta kuma rika kara yin hadin gwiwa da sauran kasashe masu tasowa a fannonin tattalin arziki da fasaha iri daban daban.


1 2 3