Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-05 17:32:42    
Huldar da ke tsakanin Koriya ta kudu da ta arewa ta shiga sabon zamani na sulhu da hadin gwiwa

cri

A lokacin da Roh Moo Hyun ke yin ziyara a Koriya ta arewa, ya yi shawarwari har sau biyu tare da takwaransa na Koriya ta arewa a ranar 3 ga wata. Roh Woo Hyun ya kuma nuna gamsuwarsa ga sakamakon da aka samu daga wajen shawarwarin. A gun liyafar da aka kira a ran nan, ya bayyana cewa,"a gun shawarwarin, mun yi hira cikin sahihanci a kan zaman lafiyar da ke tsakanin Koriya ta kudu da ta arewa da tabbatar da albarka tare. Ta hanyar yin shawarwarin, mun tabbatar da burin shugaba Kim Jong-Il na samun zaman lafiya, kuma shawarwarin ya samar da wata damar kara fahimtar juna a tsakaninmu."


1 2 3