Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-09-26 14:56:44    
Wa ya fi kane basira

cri

Bisa labarin da kafofin watsa labarai na kasashen waje suka bayar, an ce, bayan da masu ilmin kimiyya suka yi wani sabon nazari, sun gano cewa, a cikin wani gida, kullum wa ya fi kane basira.

Manazarta na kasar Norway sun bayyana cewa, dalilin da ke sanya wa ya kan fi kane basira shi ne sabo da matsayinsu a cikin gida sun sha bamban. Ban da wannan kuma sun nuna cewa, wannan sakamako da suka samu shi ma ya dace da mata ba maza kawai.

Dr. Petter Kristensen na cibiyar kiwon lafiya ta sana'a ta kasar Norway da abokan aikinsa sun bayar da wannan rahoton nazari a kan mujallar Kimiyya.


1 2 3