Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-09-26 10:14:51    
Kasar Sin ta yi lale marhabin da karbar wutar yula mai tsarki ta taron wasannin Olympic na musamman

cri

A gun bikin kunna wutar yula, wata 'yar wasa ta wasannin Olympi na musamman na kasar Sin mai suna Ma Yunli ta yi farin ciki da fadin cewa: ' Sunana Ma Yunli. A madadin 'yan wasannin Olympic na musamman na kasar Sin ne nake lale marhabin da karbar wutar yula a kasar Sin. Lallai taron wasannin Olympic na musamman yakan kawo mana zaman jin dadi. Mun dade muna begen halartar taron wasannin a kasarmu. Babu tantama za mu yi namijin kokari wajen samun maki mai kyau. Kirarinmu shi ne " Ka iya, ni ma na iya''.

Abin da muke so mu gaya muku shi ne, a da, an yi gudun mika wutar yula ta taron wasannin Olympic a wurin wata kasa mai masaukin taron wasannin. Amma tun daga wannan shekara ne aka yi gudun bai wa juna wutar yula a karo na farko a fadin duk duniya.( Sani Wang )


1 2 3