Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-28 15:36:23    
Shan shayi a babban tsaunin Xianyu

cri

A matsayin daya daga cikin 'yan kasuwa masu sayar da ganyayen shayi, wadanda suka bai wa jirgin ruwa na Gotheborg kyautar ganyayen shayi, malam Zheng Xiaohe ya bayyana cewa,

'Nan gaba ina fatan za a bude shagunan musamman masu rassa da yawa a Sweden, inda za a sayar da ganyayen shayi na Wuliqing.'

A ran 9 ga watan Yuni na shekarar da muke ciki, sabon jirgin ruwa na Gotheborg ya sami nasarar koma wa birnin Gotheborg na Sweden tare da jigilar mashahuran ganyayen shayi na Wuliqing da aka tsinta daga babban tsaunin Xianyu na Anhui na kasar Sin. Ganyayen shayi masu tsawon shekaru dubu za su kasance wata gadar da ta hada babban tsaunin Xianyu da kasashen waje, sun jawo masu yawon shakatawa na ko ina a duniya.(Tasallah)


1 2 3