Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-15 15:17:18    
An kiyaye al'adun gargajiyar Tibet yadda ya kamata

cri

Ban da gine-ginen tarihi da ake kiyaye su sosai a jihar Tibet, sa'anan kuma an kiyaye wakokin tarihi da jama'ar Tibet suke son rera su sosai tare da wasannin Tibet da kuma yin gadonsu sosai.

Wasannin Tibet su ne fasahohin da suka hada da abubuwa da yawa, ta hanyar rera wakoki da yin raye-raye da ba da bayani, aka bayyana labaran tarihi, an riga an mayar da wani wasan Tibet na wurin Juemulong cikin sunayen abubuwan tarihi ba na kayayyaki ba na rukunin farko na kasar Sin, wasan nan na da tarihi da yawan shekarunsa ya wuce 300. A manyan bukukuwan kabilar Tibet, ana kan nuna wasannin Tibet , bisa albarkacin samun bunkasuwar aikin yawon shakatawa da saurin gaske, sai wasannin Tibet sun jawo sha'awar masu yawon shakatawa sosai.

Mataimakin shugaban jihar Tibet mai ikon aiwatar da harkokinta na kanta mai suna Deng Xiaogang ya bayyana cewa, a cikin 'yan shekarun nan da suka wuce, wajen kiyaye al'adun jihar Tibet, gwamnatin tsakiya da gwamnatocin yankuna daban daban na jihar Tbiet sun zuba jari da karfin mutane da yawa don kiyaye tsohuwar fuskar Tibet da al'adunta, sa'anan kuma sun raya al'adun Tibet sosai.(Halima)


1 2 3