Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-13 15:24:17    
Taron baje koli na goma na kimiyya da fasaha na birnin Beijing

cri

Ko ku san wannan kayan nune-nune da Mr. Cheng ya ambata a baya? To, yanzu bari mu gaya muku, shi wani masai ne da ake kira "ruwa na kwarya guda kawai". Wannan masai yana kama da masai da mu kan yi kullum, sai dai yana da wani mariki. Lokacin da ake yin amfani da shi, ana bukatar zuba ruwa lita guda a cikinsa kawai, nan take kashi da kuma fitsari za su fita waje gwargwadon nauyin ruwa. Ji Peixin, daya daga cikin masu kirkirowa ya gaya mana cewa,

"Ba a iya samun akwatin ajiye ruwa a cikin irin wannan masai, dalilin da ya sa ake kiransa da suna 'ruwa na kwarya guda kawai' shi ne sabo da ya iya tsimin ruwa da yawa."

An nuna Kayayyakin kimiyya marasa lisaftuwa a gun taron baje koli, ban da kayayyakin da muka ambata a baya, akwai kayayyaki na halin musamman masu yawa. Dukkansu sun sanya mutane su yi mafarki kan zaman rayuwarsu na kimiyya da fasaha a nan gaba.(Kande Gao)


1 2 3