Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-02 15:28:39    
Kong Zi da darikar Confucius(B)

cri

Darikar Confucius tana kunshe da abubuwa masu yawan gaske.Daga cikinsu da dama har wa yau suna da daraja ga mutanemu na wannan zamani.Maganganu da dama da ya yi cikin littafin Lunyu,mutanen kasar Sin a zamanin yau su kan yi amfani da su kamar karin magana.Alal misali Idan matafiya guda uku suna tafiya tare,babu shakka wani daga cikinsu yana iya zama mallamin koyarwa ga saura biyu.Wannan yana nufin cewa kowa nada nasa fiffiko sabili da haka kamata ya yi mu yi koyi da juna.Jama'a masu sauraro,kun dai saurari wani labarin dangane da Confucius wanda ya fi shahara a kasaar Sin da kasashen waje da kuma hikimomin da ya nuna cikin littafinsa Lunyu.To wannan shi ya kawo karshen shirinmu na yau na Me Ka Sani Game da kasar Sin.Mun gode muku sabo da kuka saurarenmu.(Ali)


1 2 3