Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-02 15:28:39    
Kong Zi da darikar Confucius(B)

cri

A hakika,littafin Lunyu ba littafi ne na koyar da nassi ba ne,littafin ne da ke cike da hikimomi masu amfani da dimbin abubuwa da kuma harsuna masu dadin ji sosai.A cikin wannan littafi,zantuttukan da Kong Zi ya yi sun shafi fannoni da dama ciki har da karatu da kide kide da yawon shakatawa a karkara da kuma kulla aminci.A cikin wannan littafin an rubuta wani labari dangane da almajirinsa Zi Gong ta tambayi mallaminsa Kong Zi yadda za tafiyar da harkokin mulkin kasa, ya yi tambayarsa cewa daga cikin abubuwa guda uku wato rundunar soja da abinci da kuma jama'a, idan abin da ya zama wajaba a kawar da daya daga cikinsu,wace aba za a iya kawar da ita ?Ba tare da shakku ba Kong Zi ya ba da amsa cewa sai a kawar da rundunar soja. Confucius ya dora muhimmanci sosai kan goyon bayan jama'a.ya ce wajen tafiyar da harkokin mulki,muhimman abubuwa uku su ne jama'a da rundunar soja da kuma abinci.Idan ka sami goyon baya daga jama'a za ka iya samun mulki,in ba haka kuma ka rasa mulkin kasa.A ganinsa wadatar da jama'a ya fi muhimmanci,domin cimma daidaito a kan wannan fanni sai a rage musu haraji.


1 2 3