Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-01 17:32:55    
An shirya babban taro don murnar ranar cika shekaru 80 da kafa rundunar sojojin jama'ar kasar Sin

cri

Da karfe 10 na safiyar yau, a lokacin da taken kasar ke tashi, an fara yin babban taron murnar, inda Mr Hu Jintao ya bayyana cewa, "a cikin shekaru 80 da suka wuce shekaru 80 ne da rundunar sojojin jama'a ta kwatar 'yancin kasar ta tsaya a kan matsayi daya tare da jama'ar duk kabilun kasar, da zuciya daya ta bauta wa jama'ar, cikin jaruntaka ta yi gwagwarmaya don kiyaye mulkin kan kasa da mutucinta da raya zamantakewar al'umma da neman samun ci gaba, haka kuma shekaru nan 80 shekaru 80 ne da ta ba da babban taimako wajen kiyaye zaman lafiya a duniya da sa kaimi ga ciyar da sha'anin ci gaban dan adam gaba."

A cikin shekarun nan 80 da suka wuce, rundunar sojojin jama'ar Sin ta kwatar 'yancin kasa ta yi ta girma, ta zama wata rundunar soja da ke kushe da sojojin kasa da na ruwa da sama da sauran sojoji masu aiki iri daban daban. Yanzu ta zama babbar ganuwa na karfe da ke tsaron kasar Sin. A yayin da rundunar sojojin nan ke tsaron kasarta, kuma ta nuna himma wajen shiga aikin kiyaye zaman lafiya a karkashin jagorancin Majalisar Dinkin Duniya, ta ba da babban taimako wajen kiyaye zaman lafiya a duniya.


1 2 3