Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-08-01 17:32:55    
An shirya babban taro don murnar ranar cika shekaru 80 da kafa rundunar sojojin jama'ar kasar Sin

cri

Yau 1 ga wata zagayowar ranar ce ta cika shekaru 80 da kafa rundunar sojojin jama'ar Sin ta kwatar 'yancin kasa, kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin da majalisar gudanarwa ta kasar da kuma kwamitin aikin soja na tsakiya na kasar sun shirya babban taro a babban zauren taruwar jama'a na Beijing don murnar ranar cika shekaru 80 da kafa rundunar sojojin jama'ar kasar da taron wakilan jarumai na duk rundunar. Mr Hu Jintao, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar, shugaban kasar kuma shugaban kwamitin aikin soja na tsakiya na kasar ya bayar da jawabi a gun taron, inda ya nuna babban yabo ga rundunar sojojin kasar, sabo da aikin bajinta da ta yi wajen kwatar 'yancin jama'ar Sin da raya zaman gurguzu da yin aikin kwaskwarima a kasar, da kuma kiyaye 'yancin kan kasa da tsaro da cikakken yankin kasar.


1 2 3