Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-30 15:38:31    
Sha'anin yawo shakatawa yana samun bunkasuwa a jihar Tibet bayan kaddamar da hanyar dogo ta Qinghai-Tibet

cri

A cikin shirinmu na yau, da farko dai, za mu kawo muku labaru 3 kan yadda jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin ke kokarin raya ayyukan yawon shakatawa bayan kaddamar da hanyar dogo ta Qinghai-Tibet.

Labarin farko shi ne jihar Tibet ta kebe wurare fiye da dari 3 domin raya sha'anin yawon shakatawa

Bayan kaddamar da hanyar dogo ta Qinghai-Tibet a ran1 ga watan Yuli na shekarar da ta gabata, sha'anin yawon shakatawa na jihar Tibet ya shiga lokacin neman bunkasuwa mafi kyau. Ya zuwa yanzu, yawan wuraren yawon shakatawa na jihar Tibet ya riga ya kai fiye da dari 3.


1 2 3