Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-19 15:41:55    
Cigaban da lardin Henan ya samu (Babi biyu)

cri

Manyan makarantu masu zaman kansu su ma suna karuwa da sauri.da suka wuce 4400 a lardin wanda yana kan sahu na biyar a duk kasa,yan makarantun sun kai dubu dari bakwai.An shimfida yanar gizo na rediyo da telibiji a karkara a lardin,kashi 94 bisa kashi dari na daukacin mutanen lardin na iya sauraron rediyo da kallon shirye-shiryen telabijin.Haka kuma lardin nan ya samu babban cigaba wajen al'adu da wasannin motsa jiki da kiwon lafiya da kafofin yada labarai da dabi.Karuwar mutanen lardin tana kasa da matsakaicin matsayin duk kasa cikin shekaru 11 da suka gabata.lardin nan yana sahun gaba wajen samu da amfani da amfanin albarkatun kasa da kuma kiyaye muhalli,ake amfani da ruwa da filayen kasa da kuma ma'adinai yadda ya kamata a lardin nan.


1 2 3