Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-06-12 17:48:25    
Yin yawon shakatawa a kauyukan gundumar Ji'an ta lardin Jiangxi

cri

Ga shi, malam Eric Clapp, dan kasar Canada yana wasa cikin farin ciki. Yana himmantu wajen ayyukan gona, sa'an nan kuma yana kirawo abokansa. Yanzu ban da Sinawa, bakinmu na kasashen waje su ma suna son yin yawon shakatawa a kauyukan da ke Ji'an.

A binrin Ji'an, ban da kauyukan Meipi da Juzhou, akwai sauran kauyuka da wurare masu ni'ima da wuraren gargajiya da yawa da ke biyan bukatun masu yawon shakatawa. Kai ziyara ga kauyuken da ke Ji'an na kara jawo hankulan masu yawon shakatawa na gida da na waje da yawa, suna iya fahimtar kwanciyar hankali irin na kauyuka a cikin manyan tsaunuka da koguna da gonaki da kuma lambunan manoma, suna kuma iya fahimtar kyan ganin muhallin halitta.


1 2 3