Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-06-08 11:58:31    
Ana bunkasa harkokin tattalin arzikin fadama a jihar Ningxia ta kasar Sin cikin kuzari

cri

Gandun noma da ake kira "Xihu" wani wurin fadama ne da ke arewa maso yammacin birnin Ningchuan, fadar gwamnatin jihar Ningxia ta kasar Sin. Fadinsa ya wuce kadada 2,000. Yau da shekaru biyar da suka wuce, an mayar da gonakin noman shimkafa na gandun da su zama fadama, kuma an kafa wani lambun shan isaka iri na fadama da ake kira "Yuehai". Malam Hu Xiufu, wani jami'in lambun nan yana ganin cewa, lambansa ya kyautata yanayin kasa na birnin Ninchuan, kuma ya kawo sauki ga 'yan birnin. Ya ce, "ta hanyar kare lambun shan iska mai suna "Yuehai" da raya shi, ba ma kawai an samar da wurin yawon shakatawa ga mazaunan birnin Yinchuan da na karkararsa ba, har ma ana samu taimako wajen kyautata iska da ingancin ruwa na birnin."


1 2 3