Bisa al'adar kabilar Yugu, kowane saurayin kabilar yana iya auren mace daya. An hana neman auratayya a tsakanin maza da mata da suke da sunan kakanin-kakanin daya da kabila daya.
Bugu da kari kuma, 'yan kabilar Yugu suna bin darikar Lama na addinin Buddha. (Sanusi Chen) 1 2 3
|