Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-05-14 17:16:59    
Kasar Sin za ta kafa tsarin dashen gabobin jikin mutum nan da shekaru uku zuwa biyar masu zuwa

cri

An labarta, cewa yanzu sassan da abin ya shafa na kasar Sin sun rigaya sun yin yunkurin kafa tsarin yin rajista ta fuskar kimiyya kan harkokin dashen gabobin jikin mutum har sun samu ci gaba a wasu fannoni. Alal misali: sun riga sun kaddamar da ma'aunin yin amfani da fasahohin dashen koda da zuciya da kuma huhu a asibiti.

Yanzu, ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin ta riga ta zakulo hukumomin jiyya sama da 600 na duk kasar, wadanda suke gudanar da ayyukan dashen gabobin jikin mutum. Amma kuma, sama da 160 kawai daga cikinsu ne suka samu amincewa daga gwamnatin kasar.


1 2 3