Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-16 15:31:34    
Ana kara inganta hadin kai a tsakanin Sin da Kungiyar ASEAN ta hanyar raya yankin tattalin arziki na Bac Bo

cri

Mashigin teku na Bac Bo yana jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai ikon aiwatar da harkokin kanta da ke a kudu maso yammacin kasar Sin. Bisa ci gaba da ake samu wajen gaggauta raya yankin cinikayya cikin 'yanci a tsakanin kasar Sin da Kungiyar tarayyar kasashen kudu maso gabashin Asiya ta ASEAN, ana kara raya yankin tattalin arziki na Bac Bo cikin sauri.

Birnin Qinzhou na kasar Sin wani birni ne mai tasowa da ke a bakin mashigin teku na Bac Bo. A nan wata hanyar teku ce da ake iya bi domin yin tafiya cikin sauki sosai daga yankin kudu maso yammacin kasar Sin zuwa kasashen waje. Don haka birnin yana kan matsayi mai rinjaye sosai wajen yin hadin guiwa a tsakanin kasar Sin da kungiyr ASEAN.


1 2 3