Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-16 10:42:37    
Ana himmantuwa wajen kyautata muhallin birnin Beijing domin marabtar taron wasannin Olympic

cri

A karshe dai, Mr. Shi Hanmin ya fadi cewa, domin bada tabbaci ga samun kyakkyawan ingancin iska a lokacin da za a gudanar da taron wasannin Olympic na Beijing a shekarar 2008, babban hukumar kiyaye muhalli ta kasar Sin za ta kaddamar da "Shirin ba da tabbaci ga samun kyakkyawan ingancin iska a taron wasannin Olympic", a sa'I daya kuma, ya fadi cewa, lallai sauran wurare kamar su birnin Tianjin da lardin Hebei da kuma lardin Shanxi har da jihar Mongoliya ta gida mai cin gashin kanta da ke kewayen birnin Beijing suna da nauyin daidaita maganar gurbacewar iska dake bisa wuyansu domin sukan yi tasiri da juna wajen gurbata iska a sararin samaniya.

A karshe dai, Mr. Shi Hanmin ya ce, nan gaba, gwamnatin birnin Beijing za ta kara daukar matakai a fannin shawo kan kazamcewar ruwa, da hayaniya da kuma kyautata tsarin daidaita matsalolin ba za ta kan muhalli cikin gaggawa domin yin aikin share fage a fannoni daban daban na kiyaye muhalli don marabtar taron wasannin Olympic.(Sani Wang)


1 2 3