Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-09 16:15:01    
Kasar Sin tana sa kaimi ga gina kanana da matsakaitan gidajen kwana domin jama'a

cri

Malam Yu Jiping wanda ya gama karatunsa daga jami'a yau da shekaru biyu ko uku da suka wuce, yana aiki a wani kamfanin IT na birnin Beijing a yanzu. Ya bayyana cewa, "an gina gidajen kwana masu fadi da yawa a birnin Beijing, amma gidajen kwana masu kankanta sun yi kadan. Fadin yawancin gidajen kwana masu dakuna biyu ya kan wuce muraba'in mita 100. Sa'an nan farashin gidajen kwana na Beijing ya yi ta hauhawa, farashin gidajen kwana da ke a karkarar birnin Beijing ma ya tashi zuwa kudin Sin Yuan 7,000 ko 8,000 a kan muraba'in mita 1, don haka albashina na kudin Sin Yuan 3,000 ko 4,000 da nake samu a ko wane wata, ba ni da karfin sayen irin wadannan gidajen kwana ba, balle gidajen kwana da ke a cibiyar birnin."

Da ganin haka, gwamnatin kasar Sin tana sa kaimi ga gina kanana da matsakaitan gidajen kwana don biyan bukatun da jama'a ke yi wajen samun gidajen kwana.(Halilu)


1 2 3