Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-08 15:48:42    
Bayyanin kan Shirin shekaru 5-5 na raya kasa na 10 na Lardin Heilongjiang(A)

cri

A cikin shirinmu na yau za mu karanta muku wani bayani mai lakabin haka: Bayyanin kan Shirin shekaru 5-5 na raya kasa na 10 na Lardin HeiLongjiang .

A farkon 'karni na 21 , kasar Sin ta kafa cikakken tsarin tattalin arziki na kasuwancin gurguzu . Kuma ta fara shiga cikin muhimmin lokaci don tabbatar da tsarin musamman na 3 . A cikin wannan lokaci . Lardin Heilongjiang ya kyautata fasalin tattalin arzikinsa . Kuma ya kara saurin bunkasa tattalin arziki da ci gaban zaman al'umma . Gwamnatin Lardin Liaoning ta tsara kuma tana aiwatar da Shirin shekaru 5-5 na raya kasa na 10 kan tattalin arziki da zaman al'umma na Lardin Liaoning . Wannan shirin yana da babbar ma'ana a tarihance .

Lardin HeiLongjiang yana daya daga cikin larduna 3 dake yankin arewa maso gabashin kasar Sin dake karkashin gwamnatin kasar Sin .


1 2 3