Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-07 16:52:55    
Wani kwararren kiyaye babbar ganuwar kasar Sin mai suna Dong Yaohui

cri

Daga ranar 1 ga watan Disamba na shekarar 2006, an soma aiwatar da ka'idojin kiyaye babbar ganuwar kasar Sin. A cikin ka'idojin nan, an tsara cewa, kada a haka kasa da cire tubali da yin shuke-shuke da yin zirga-zirgar motoci da sauransu a kan babbar ganuwar. Mr Dong Yaohui ya yi abubuwa da yawa da suke da nasaba da babbar ganuwar cikin shekaru fiye da 20 da suka wuce, aiwatar da ka'idojin nan ya sa Mr Dong Yaohui ya yi farin ciki sosai.

Mr Dong Yaohui da ke da shekaru 50 da haihuwa shi ne mataimakin shugaban kungiyar kara wa juna ilmi kan babbar ganuwa ta kasar Sin. Garinsa yana karkashin babbar ganuwar da ke yankin gundumar Funing ta lardin Hebei na kasar Sin.


1 2 3