Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-02-05 15:48:01    
Kasar Sin tana yin kokari wajen sa kaimi ga samun ilmi cikin daidaici

cri

Ko da haka, a cikin wannan halin da kasar Sin ke ciki kan rashin daidaito tsakanin birane da kauyuka wajen samun bunkasuwa, ba abu ne mai sauki ba a ce kowa ya iya samun ilmi cikin daidaici. A gun taro na shida na dukkan wakilai na kwamitin tsakiya na 16 na Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin da aka yi ba da jimawa ba, an tabbatar da makasudin raya zaman al'umma mai jituwa, kuma an ba da tabbaci ga fararren hula wajen samun ilmi cikin daidaici wani muhimmin abu ne da ke cikin makasudin. Gwamnatin kasar Sin za ta yi kokari domin kara yawan kudin ilmi da ya kai kashi 4 cikin dari na dukkan jimlar kudaden da kasar Sin ta samu wajen samar da kayayyaki wato GDP. Ministan ilmi na kasar Sin Zhou Ji ya bayyana cewa,

"Kasar Sin za ta kara zuba kudade a fannin sha'anin ilmi. Kuma za a yi amfani da yawancin wadannan kudade a kauyukan kasar Sin, ta yadda yaran da ke kauyuka za su iya samun damar karatu. Daga shekara ta 2006 zuwa shekara ta 2010, yawan kudaden da za a kara a fannin ba da ilmin tilas zai kai fiye da yuan biliyan 200."


1 2 3