Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-10 17:22:33    
Me ya sa kasar Amurka ta sake daukar matakin soja a kasar Somali?

cri

Na uku, kasar Habasha ta sa hannu cikin yakin basasa na kasar Somali, wannan ya rage hadarin aikin soja na kasar Amurka a kasar Somali. Kasar Amurka ba ta da cikakken sojoji idan tana son ta sa hannu cikin yakin basasa na kasar Somali. Shi ya sa, sai dai kasar Amurka ta nema taimaka daga kasar Habasha, abokiyarta da ke Afirka. A watan Disamba na shekarar 2006, kasar Habasha ta sa hannu cikin yakin basasa na kasar Somali a duk fannoni a karkashin goyon bayan kasar Amurka, wannan ya juya halin yaki sosai, dakarun gwamnatin wucin gadi sun sake mamaye duk birane a lokacin rabin wata, kuma sun sake mamaye Mogadishu babban birnin kasar Somali. Kasar Amurka ta zabi wannan lokaci ta dauki aikin soja a kasar Somali, wannan ya kauce wa hadarinta sosai, kuma zai iya nuna karfin sojojin Amurka ga dakaru masu yin adawa da Amurka.

'Yan kallo suna ganin cewa, saboda kawancen kotunan Islama ya shiga cikin zukatun wasu jama'a a kasar Somali, kuma don kada ta tsone ido ga kasar Saudi Arabia da ke da alka sosai da kawancen kotunen Islama, kasar Amurka za ta sa hannu kan harkokin kasar Somali ta hanyar siyasa, amma ba hanyar soja ba.


1 2 3