Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-10 14:35:49    
Mutanen Sin sun yi maraba da sabuwar shekara ta hanyar motsa jiki

cri

A farkon sabuwar shekara, wasu 'yan birnin Beijing, wadanda ba safai su kan motsa jiki ba a da, sun fara motsa jikunansu, suna son kula da lafiyarsu.

A wannan lokacin hutu, an shirya gasar gudun dogon zango don maraba da sabuwar shekara a biranen Tianjin da Shanghai da Qingdao da Guangzhou da Lanzhou da sauran birane da yawa, inda mutane da yawa maza da mata, tsoffi da yara suka shiga a ciki cikin himma da kwazo.


1 2 3