Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-11-07 20:53:35    
Hasumiya ta Yueyang da kuma tsibiri na Junshan

cri

A bankin tabkin ruwa mai dadi na Dongting, wanda ya zama tabki mafi girma na biyu ne a duk kasar Sin, ana kasancewa da wani kyakkyawan birni, sunansa Yueyang, ya yi suna ne a cikin tarihi. An samu shahararrun wurare masu ni'ima 2 a cikin wannan birni, wato hasumiya ta Yueyang da kuma tsibiri na Junshan.

An gina hasumiya ta Yueyang a shekarar 215, tana daya daga cikin gine-ginen zamanin da mafi shahara a kasar Sin. Da can an yi amfani da ita wajen sa ido kan horar da sojojin rundunar jiragen ruwa. Hasumiya ta Yueyang ta nuna halin musamman sosai. Babban gininta yana da benaye 3, tsawonsa yai kai mita 21. An gina dukan hamusiyar nan da katako, manyan ginshikai 4 suna daure wa dukan babban gini na hasumiyar gindi. Abin da ya cancanci a lura da shi shi ne an gina dukan wannan hasumiya ba tare da wata kusa ba, dukan sassan katako suna hada kansu sosai, amma suna da kwari sosai.

A cikin tarihin kasar Sin marubuta masu yawa sun taba rubuta wakoki kan hasumiya ta Yueyang.

Idan masu yawon shakatawa sun taka matakan katako, su yi sama, su hango daga tagogin katako da ke cikin bene na 3 na wannan hasumiya, to, za su iya gano cewa, sararin sama da ruwan tabkin Dongting sun zama abu daya, wannan yana da matukar kyan gani. Yanzu rububin masu yawon shakatawa suna hawan hasumiya ta Yueyang a ko wace rana don yin hangen nesa. Liu Jun, wanda yake ziyarar hasumiyar nan, ya bayyana cewa,


1  2  3