Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-10-18 17:17:16    
Wani mutumin kasar Sin na zamanin da mai suna Zhu Xi

cri

Zhu Xi ya wallafa littattafai da yawa dangane da ilmin Counficius na gargajiya, kuma ya bayar da sabon karin bayaninsa a kan ilmin , littattafan da ya wallaha sun zama littattafan karatu da dole ne masu karatu su karanta su .

Zhu Xi ya yi aiki wurjanjan wajen ba da ilmi. A duk rayuwarsa, ya mai da hankali sosai ga wallafa littattafai da ba da lacca ga dalibai, yawan daliban da suka yi kishin saurarar laccarsa ya kai daruruka. Ra'ayin da ya gabatar wajen ba da ilmi ya zama ma'aunin makarantun duk kasar Sin na wancan zamani, ya ba da tasiri mai zurfi ga tarihin kasar Sin wajen tunani da ba da ilmi .

Zhu Xi ya taka rawa mai muhimmanci ga tarihin kasar Sin da al'adun kasashen da ke gabashin Asiya. A lokacin da ya ke duniya, an yi masa lambar matsi sosai wajen ba da ilmi.Amma bayan mutuwarsa da yawan lokacin bai kai shekaru 30 ba, shi da hasashensa dukansu sun sami yabo daga wajen 'yan mulkin koli. A cikin shekaru 700 da suka wuce, ilmin Zhu Xi ya zama tunanin bangaren jami'ai, a karni na 13, an yada ilmin Zhu Xi zuwa Korea ta arewa da Japan, tunaninsa ya taba zama tunanin 'yan mulkin kasashen biyu.(Halima)


1  2  3