Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-22 16:59:09    
Za a kara aiki da madatsar ruwa ta Sanxia a kan Kogin Yangtse na kasar Sin

cri

Bayan haka da Malam Zhang Shuguang ya tabo magana a kan batun sake tsugunar da mutane da ke zama a wuraren madatsar ruwan nan, sai ya ce, a sakamakon kara cin gajiyar madatsar ruwa ta Sanxia, babban kamfanin gina madatsar ruwa ta Sanxia a kan Kogin Yangtse na kasar Sin zai kara kashe kudi mai yawa wa tallafa wa mutane da aka sake tsugunarwa wajen gudanar da sana'o'insu.

An ruwaito cewa, nan da shekaru biyu ko uku masu zuwa, tsayin ruwa da za a tara a madatsar ruwa ta Sanxia a kan Kogin Yangtse na kasar Sin zai kai mita 175, bayan haka za a yi aiki da madatsar ruwa ta Sanxia don rigakafin ambaliyar ruwa da zirga-zirgar jiragen ruwa da ba da wutar lantarki da sauran fannoni daban daban.(Halilu)


1  2  3