Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-20 15:44:41    
Mai yin zane-zane na kasar Sin mai suna Feng Shaoxie wanda ke yin addu'a domin zaman lafiyar Gabas ta Tsakiya

cri

A shekarar 2004, Mr Feng Shaoxie ya mai da hankalinsa a kan batun Gabas ta tsakiya, yana da sha'awa sosai da kuma daukar hakkin da ke bisa wuyansa wajen batutuwan zamantakewar al'umma , a zamanin yau da ke cike da yamutsatse sosai, ina dalilin da ya sa yake da irin zabe ? Ya gaya wa manema labaru cewa,a kowace rana, ina karatun jaridu, ina kallon shirye-shiryen TV, a cikinsu, kullum da akwai labaru dangane da Palesdinu da Isra'ila, wannan ne ya jawo hankalina wajen yin zane-zane dangane da batun nan, a sa'I daya kuma ina son bayyana cewa, al'ummar Sin al'umma ce mai kishin zaman Lafiya.(Halima)


1  2  3