Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-20 15:44:41    
Mai yin zane-zane na kasar Sin mai suna Feng Shaoxie wanda ke yin addu'a domin zaman lafiyar Gabas ta Tsakiya

cri

Wani mashahurin mai yin hasashe kan zane-zane kuma babban edita na wata mujallar zane-zane Wang Zhong ya bayyana cewa, zane-zanen Feng Shaoxie da aka yi nuninsu a wannan gami sun bayyana kirarin da masu zane-zane na kasar Sin suka yi don neman samun zaman lafiya a Gabas ta tsakiya, kuma nuni ne da ba safai ake iya yi ba .

A daidai yadda Mr Wang Zhong ya bayyana , Mr Feng ya kashe shekaru biyu ya yi wadannan zane-zane a jere da ke da babban jigo daya kawai, wannan yana da nasaba da zaman rayuwarsa wajen yin zane-zane. Mr Feng Shaoxie ya kuma bayyana cewa, ina son mai da hankali ga manyan al'amuran da suka faru a wasu kasashen duniya da kasar Sin, duk saboda suna kunshe da abubuwa da yawa, wato harkokin siyasa da abubuwan da suke da nasaba da halayen mutane.


1  2  3