Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-07 18:21:43    
Babbar ganuwa

cri

Babbar ganuwa ta kasar Sin kuma ta zama wani aikin tsaro mafi girma na zamanin da wadda kuma aka shafe lokaci mafi tsawo don gina ta a duniya. Tun lokacin da aka fara gina ta daga karni na 7 na kafin haihuwar Annabi Isa alaihissalam, aka shafe shekaru 2000 da 'yan kai ana ta ginawa, wadda kuma ta barbazu a yankuna mafu fadi da ke arewa da tsakiya na kasar Sin, duk tsawonta ya kai fiye da kilomita 5000. Irin wannan babban gini mai girma kamar haka ba ma kawai ta zama daya tak wato maras na 2 a duk duniya baki daya, sabo da haka tun kafin shekaru darurukan da suka wuce ma ta zama daya daga cikin manyan gine-gine masu al'ajabi na tarihin duniya ciki har da filin fada da dabbobina Rome da langwasashiyar hasumiyyar Pisa da ke kasar Italiya.


1  2  3