Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-23 17:37:47    
Gasar rera wakoki a tsakanin samari ta karo na 12 da aka yi a gidan rediyo mai hoto na tsakiya na kasar Sin

cri

Kwanan baya, an gama gasar rera wakoki a tsakanin samarin kasar Sin ta karo na 12 a gidan rediyo mai hoto na tsakiya na kasar Sin wato CCTV, 'yan kallon TV da yawansu ya kai biliyan daya sun kallaci shirye-shiryen nan da aka yi cikin kwanaki 40, shirin nan ya zama shirin TV da ke jawo sha'awar mutane sosai da sosai a kasar Sin.

A shekarar 1984, gidan rediyo mai hoto na tsakiya na kasar Sin wato CCTV ya soma gasar rera wakoki a tsakanin samarin kasar Sin, sa'anan kuma an yi gasar sau daya a shekaru biyu biyu, wanda aka yi a shekarar da muke ciki shi ne karo na 12 ke nan . Tun daga ranar da aka soma gasar nan, sai aka sami shahararrun mawaka daya bayan daya, kamar su Mao A'min da Peng Liyuan da sauransu. A cikin karon da aka yi a shekarar da muke ciki, an yi gasanni har sau 43, ya sami 'yan kallo mafiya yawa.


1  2  3