Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-09 17:02:38    
Wani mashahurin likita na zamanin da na kasar Sin mai suna Li Shizhen

cri

Bisa gwarin giwa da mahaifinsa ya ba shi a cikin wasu shekaru, Mr Li Shizhen ya shiga karatu cikin tsanaki a cikin wasu shekaru, amma Li Shizhen bai son jarrabawar da aka yi domin samun mukami ba, shi ya sa bai ci jarrabawa har sau uku. A karshe dai mahaifinsa ya yarda da koyar masa ilmin likitanci. Daga nan sai Li Shizhen ya bi sawun mahaifinsa ya koyi ilmin likitanci sosai a cikin shekaru da yawa, ya sami ci gaba da sauri sosai, sai lokacin da ya cika shekaru 22 da haihuwa , ya soma aikin likitanci.

A shekarar 1537, garin Li Shizhen ya hadu bala'in ambaliyar ruwa, bayan bala'in, sai aka barke da annoba iri iri cikin tsanani sosai, sai likitoci suka zama kwararru aka bukace su sosai. Wasu likitoci sun nuna girman kai, kuma sun karbi kudade da yawa, amma li Shizhen da mahaifinsa ba su yi haka ba, sun yi kokarin dudduba marasa lafiya ba tare da karbar kudi da yawa ba, mutane sun je wajensu don dudduba lafiyarsu ba dare ba rana, shi ya sa Li Shizhen da mahaifinsa sun shawo kan ciwace-ciwace da mutane suke kamuwa a rukuni rukuni, kuma shi kansa ya kara kwarewa, ya soma jin nauyin da ke bisa wuyansa, kuma ya kara son aikinsa.


1  2  3