Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-08-08 20:04:54    
Ana tafiyar aikin shirya wasannin Olimpic lami lafiya

cri

Kwamitin shirya wasannin Olimpic na birnin Beijing ya bayyana cewa, a lokacin da za a yi wasannin Olimpic na shekarar 2008, masu yawon shakatawa da suka zo daga kasashen waje bai kamata su nuna damuwa da mummunan tasirin da yanayin sararin samaniya zai kawo ba, kuma kada su damu da rashin wurin kwana.

Mataimakin shugaban zartaswa na kwamitin shirya wasannin Olimpic na Beijing Wang wei ya bayyana cewa, muna da sharudan samar da wuraren kwana da zai su iya biyan bukatun mutanen da yawansu ya kai dubu 500, irin wadannan hotel-hoter suna da matsayi mai tauraro, wato yawan hotel hotel da ke bisa matsayin tauraro ya kai 650 ko fiye, wadanda ba su kai matsayin tauraro ba yawansu ya kai 4000 ko fiye.(Halima)


1  2  3