Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-29 10:53:49    
An bude Bikin al'adun Olympic na "2008 Beijing" a Babbar Ganuwa

cri

Kwanakin nan masu yawon shakatawa na kasar Sin da na kasashen waje wadanda suka kai ziyara a Babbar Ganuwar Badaling ta Birnin Beijing , ba kawai suna iya jin dadin yanayi mai ni'ima na Babbar Ganuwa ba, har ma suna iya jin halin annashuwa na mutanen Beijing ga Wasan Olympic na shekarar 2008 . A ran 23 ga watan Yuni da safe , an bude Bikin al'adun Olympic na "2008 Beijing" a nan Babbar Ganuwar.

Bisa dokar da Kwamitin Olympic na Duniya ya yi , an ce , tun daga shekarar 2003 , ya kamata birnin Beijing ya shirya bikin al'adun Olympic na shekara-shekara . Bikin na wannan shekara ya fara daga ran 23 ga watan Yuni zuwa ran 15 ga watan Yuli , wato za a yi shi ne cikin kwanaki 23 .


1  2  3